Maganin
Maganin Sanyin Mara Mai Tasnani
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.
Alamomin Sayin Mara
- Dauke sha’awa:
- Fitar farin ruwa daga gaba:
- Tsagewar farji:
- Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
- Saurin inzali:
- Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
- Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
- fitar kuraje a baki da makogaru:
Abinda Za’a Nema
- 1. ganyen zogale( moringer)
- 2. Ganyen raihan(basil)
- 3. Kanun fari(clove)
- 4. Citta(Ginger)
- 5. Tafarnuwa (Garlic)
Yadda Zaa Hada
- Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niĆ™e su,suyi laushi.
- Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chokali babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
