Maganin

Maganin Sanko da Karyewar Gashi

Duk wanda yake bukatar magance rashin Fitowar gashi a bigiren sa,ko wanda baya saurin fitowa ko wanda idan ya fito baya saurin taruwa ga maganin da zai hada yayi amfani dashi.

Kuma wannan magani maza da mata kowa zai iya amfani dashi manya da yara insha Allah.

Abinda Zaa Naima

  • Khaltuffa (Apple cider vinegar)
  • Man Albasa (Onion oil) )

Yadda Ake hadawa

Da farko zaa samu ruwa rabin karamin kofi sai a zuba ruwan khaltuffa murfi 3 a ciki zaa shafa a inda ake bukata a barshi na tsawon minti 5 sannan asa tuwa a wanke.

Sannan a kawo man Albasa a shafa a wajen haka zaa yi sau daya a rana,har a samu biyan bukata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button