Maganin
Maganin Iska Ko Ruwa Mai Fitowa Daga Gaba
Idan kina jin iska na fita daga gaba ko kuma ruwa yana fita, ga yadda za ki magance shi:
Abubuwan da ake bukata:
- Bawon kankana
- Citta guda 2
- Tafarnuwa guda 1
- Ganyen mangwaro guda 20 (a wanke da gishiri)
- Ruwa Lita 4 (pure water

- Tsamiya guda 6
Yadda za a yi amfani da shi:
- A tafasa duk kayan sai ya dahu sosai.
- Idan kina azumi, ki sha bayan sahur (bayan awa 30) ko bayan shan ruwa.
- Ya zama ruwan shan ki kafin kwanciya da dare (kofi ɗaya kamar na shayi).
Amfani:
- Yana magance iska ko ruwa mai fita daga gaba.
- Yana gyara jiki da ƙara lafiya.