Maganin
Maganin Kaikayin Gaba, Fitar Ruwa, da Kuraje
Idan kina fama da kaikayin gaba, fitar ruwa, ko kuraje a gaba, wannan maganin zai taimaka:
Abubuwan da ake bukata:
- Ganyen gwanda guda 1
- Garin kanwa (ta miya) cokali 2
- Garin citta cokali 1
- Garin tafarnuwa rabin cokali
Yadda za a yi amfani da shi:
- A tafasa kayan a cikin ruwa.
- Ki zauna a ciki kamar mintuna 20 kamar yadda ake yin tsarki.
- Bayan kin gama, sai ki samu man zaitun da tafarnuwa ki soya su.
- Ki yi matsi da wannan oils ɗin tsawon 10-20 minutes.
Amfani:
- Yana warkar da kuraje da kaikayin gaba.
- Yana tsaftace jiki daga cututtuka.
