Maganin
Maganin Rage Kiba (Slimming)
Wanan maganine dazi taimaka maka/ki wajan rage kiba wato slimming.
Idan kinaso ki rage kiba abu guda uku kawai zaki nema
- Lemun Tsami
- Ganyen Sanamake
- Habba
Yadda ake afanidashi
Sai a tafasa a tace a rinka sha safe da yamma. Nasan dayawa basu san menene ganyen sanamake ba
Sanamake wata tsiro ce mai amfani a magungunan gargajiya, musamman don:
- Maganin ciki da kumburi (laxative)
- Taimakawa rage kiba (ta hanyar fitar da ruwa da datti)
- Tsabtace hanji (colon cleanse)
- Maganin ciwon fata da kumburi
Noted
GARGADI: Amma yana da kyau a yi amfani da shi da hankali, kada a sha ya wuce kima, domin yana iya haifar da ciwon ciki ko gudawa idan aka sha fiye da kima.
