Maganin

Maganin Infection Mafi Tsada

Wanan maganine na infection mai tsada wanda zaitaimaka wajen magance cutar infection

Abubuwan da ake buƙata:

  • Ganyen gwaiba – guda 30
  • Ganyen zogale – cikakken hannu 3 (gwangwani 3)
  • Ya’yan zogale – cikakken hannu 1 (gwangwani 1)
  • Citta danya – guda 2
  • Tafarnuwa – guda 1
  • Kurkum (turmeric) – yadda ake buƙata
  • Ruwa – Lita 4 (wato kwalban pure water

Yadda ake haɗawa:

  • A wanke dukkan kayan sosai.
  • A daka su ya zama gari ko a dafa su sosai tsawon sa’a 1 (1 hour).
  • Idan ana dafa su, a tace ruwan da kyau.

Tuni: Kada a cika citta da tafarnuwa sosai domin masu ciwon olsa (ulcer).

Yadda ake sha:

  • A sha wannan maganin na tsawon wata guda.
  • Kada a sha kwana uku kacal a ce bai fara aiki ba—ana buƙatar juriya domin sakamako mai kyau.

Fa’idar Wannan Magani:

  • Yana magance sanyi mara ga mace da namiji.
  • Yana taimakawa wajen hana ciwon mara na yau da kullum.
  • Yana ƙarfafa garkuwar jiki domin yaƙi da cututtuka.
  • Yana rage kumburi da zafi a cikin jiki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button