Maganin

Maganin Kaikayin Gaba, Fitar Ruwa, da Kuraje

Idan kina fama da kaikayin gaba, fitar ruwa, ko kuraje a gaba, wannan maganin zai taimaka:

Abubuwan da ake bukata:

  • Ganyen gwanda guda 1
  • Garin kanwa (ta miya) cokali 2
  • Garin citta cokali 1
  • Garin tafarnuwa rabin cokali

Yadda za a yi amfani da shi:

  • A tafasa kayan a cikin ruwa.
  • Ki zauna a ciki kamar mintuna 20 kamar yadda ake yin tsarki.
  • Bayan kin gama, sai ki samu man zaitun da tafarnuwa ki soya su.
  • Ki yi matsi da wannan oils ɗin tsawon 10-20 minutes.

Amfani:

  • Yana warkar da kuraje da kaikayin gaba.
  • Yana tsaftace jiki daga cututtuka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button