Maganin
Maganin Kaikayin Gaba da Matsi na Mata
Ga wadda take fama da matsalar kaikayin gaba ko budewar gaba Ki nemo:
- Hulba
- Ganyen magarya
- Gishiri
Yadda Zakiyi Amfani Dashi
- A dafa su tare, sannan idan ruwan ya dan huce, ki zauna a ciki (wanka na tsuguno) na akalla minti 30.
- Bayan haka, ki dauki wani ruwan, ki dafa tsamiya,kankana,tafarmuwa,citta ki sha Kofi daya safe da yamma.
Yana da matukar tasiri wajen gyaran mace da matse gaba.
Sanyi mai haifar da fitar farin ruwa, kaikayi ko kuraje (infection):
Idan kina fama da wannan matsalar, ki nemo:
- Garin Hulba kadan
- Man tafarnuwa
- Man shanu
- Yayan kabewa
A daka su, a hada su sosai sannan a kwaba. Ana iya saka wannan hadin a zuba a cikin abinci a ci.
Wannan yana taimakawa wajen kawarda cutar da kuma farfado da lafiyar mace.
Mun gode sosai allah ya karo basira mai amfani
Ina son wani maganin bayan wannan nasa cika nono a sha ruwa lpIa