Maganin

Maganin Infection da Matsalolin Sanyi Mara

Idan kina fama da infection, fitsarin kwance, ko cutar sanyi mara, ga maganin da zai taimaka:

Abubuwan da ake bukata:

  • Ganyen gwanda guda 1
  • Citta guda 2
  • Tafarnuwa guda 1
  • Kurkum (Turmeric) guda 3 ko garinsa
  • Ruwa Lita 4 (pure water)

Yadda za a hada:

  • Ki tafasa waɗannan kayan a cikin ruwa.
  • Ki dinga sha kofi ɗaya kamar na shayi safe, rana, da yamma.
  • Idan kina azumi, ki sha kofi ɗaya bayan sahur da kuma bayan shan ruwa.
  • Kada a ci abinci sai bayan awa 1 da shan maganin.

Amfani

  • Yana magance duk wata infection.
  • Yana taimakawa masu fama da fitsarin kwance (yara da manya duka za su iya sha)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button