Maganin

Ingantaccen Maganin Sanyi Mai Sauki Hadawa

Wannan maganin sanyi mai sauƙin hadawa zaitaimaka maku wajen magance sanyi

Abubuwan da ake bukata:

  • Kankana takamar Naira 100
  • Tafarnuwa kunso 1
  • Tsamiya sili 4
  • Danyar citta guda 1
  • Tumeric (kurkur) guda 4

Yadda ake haɗawa:

  • A yanyanka su gaba ɗaya
  • A zuba ruwa littre 4 da rabi (wato pure water 6)
  • A tafasa sosai
  • Bayan ya tafasa a tace

Yadda ake amfani:

  • A rika sha na tsawon sati 2
  • In sha Allah za a warke daga dukkan nau’in cutar sanyi kowanne iri.
  • Har ma da wanda yake sa ka ji kamar kana da ulcer.
  • Asanar da wasu saboda Allah.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button