Maganin
Maganin Amosanin Kai na Mace Ko Namiji
mace Kona miji Mai Dana da amosanin kaii ga taimakon sahihin maganin amosanin kaii maii tasirin gaske, musamman amosani maii Sanya kaikayin kaii Koh kaikayin Ido da sauransu Inshallah zaa daina Jin komae da iznin Allah
Ga yadda Zakka Hada maganin
- Ana samun Ganyen gwanda
- Ganyen lalle
- Tafarnuwa
Duka zaa hadesu waje Daya atafasa asa gishiri kadan
Namiji: Yayi aski Yana wanke kansa dashii har na tsawon kwanaki 7 Inshallah zai samu waraka da iznin Allah.
Mace: Tsaife gashinta tana wanke kanta dashii na tsawon kwanaki 7 ajere. Inshallah zata samu waraka ta daina jin komai da iznin Allah
Dan Allah adaure aturawa wasu domin su amfana sai muyi muyi musharaka acikin ladan Baki day