Maganin

Maganin Rage Kiba (Slimming)

Wanan maganine dazi taimaka maka/ki wajan rage kiba wato slimming.

Idan kinaso ki rage kiba abu guda uku kawai zaki nema

  • Lemun Tsami
  • Ganyen Sanamake
  • Habba

Yadda ake afanidashi

Sai a tafasa a tace a rinka sha safe da yamma. Nasan dayawa basu san menene ganyen sanamake ba

Sanamake wata tsiro ce mai amfani a magungunan gargajiya, musamman don:

  • Maganin ciki da kumburi (laxative)
  • Taimakawa rage kiba (ta hanyar fitar da ruwa da datti)
  • Tsabtace hanji (colon cleanse)
  • Maganin ciwon fata da kumburi

Noted

GARGADI: Amma yana da kyau a yi amfani da shi da hankali, kada a sha ya wuce kima, domin yana iya haifar da ciwon ciki ko gudawa idan aka sha fiye da kima.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button