Maganin

Maganin Sanyin Mara Mai Tasnani

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.

Alamomin Sayin Mara

  • Dauke sha’awa:
  • Fitar farin ruwa daga gaba:
  • Tsagewar farji:
  • Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
  • Saurin inzali:
  • Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
  • Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
  • fitar kuraje a baki da makogaru:

Abinda Za’a Nema

  • 1. ganyen zogale( moringer)
  • 2. Ganyen raihan(basil)
  • 3. Kanun fari(clove)
  • 4. Citta(Ginger)
  • 5. Tafarnuwa (Garlic)

Yadda Zaa Hada

  • Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niĆ™e su,suyi laushi.
  • Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i

Idan mace na ciwon mara da debi chokali babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.

Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button