Maganin
Maganin Saurin Inzali
Duk mai fama da matsalar saurin inzali ko rashin karfin kaga ko rashin kuzari ga hanyar da zaa kauda wannan matsala baki daya matukar ba a taba Istimnai ba.
Abubuwan Da’ake Hada Maganin Saurin Inzali
- Danyar Cita Mai Yatsu.
- Masoro.
- Kannufari.
Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da dare.
