Maganin
Hadin Maganin Sanyi na Mata Wato Infection

Assalamu Alaikum
A yau muna tafe da bayanin Yadda zaki hada maganin sanyi wato infection
Ina masu fama da matsanancin infection me wuyar warkewa da naci kuzo to Ku gwada wannan hadin in sha Allah zaa dace
Yadda Ake hada maganin
A Sami ganyen gwanda guda uku
Lemon tsami guda biyu kimba 5
Ruwa liter 2 a tafasa Shi kamar tsawon minti 20 sai a tace Shi a rika Shan Rabin kofe safe da dare
In sha Allah a cikin sati 2 zaga amfanin wannan hadin
Allah ubangiji ya bamu lafiya mai dorewa
Kasance da shafin maganin.com.ng
Domin samun ingantattun hadin maganunnuwa
