Maganin

Maganin Iska Ko Ruwa Mai Fitowa Daga Gaba

Idan kina jin iska na fita daga gaba ko kuma ruwa yana fita, ga yadda za ki magance shi:

Abubuwan da ake bukata:

  • Bawon kankana
  • Citta guda 2
  • Tafarnuwa guda 1
  • Ganyen mangwaro guda 20 (a wanke da gishiri)
  • Ruwa Lita 4 (pure water 😎
  • Tsamiya guda 6

Yadda za a yi amfani da shi:

  • A tafasa duk kayan sai ya dahu sosai.
  • Idan kina azumi, ki sha bayan sahur (bayan awa 30) ko bayan shan ruwa.
  • Ya zama ruwan shan ki kafin kwanciya da dare (kofi ɗaya kamar na shayi).

Amfani:

  • Yana magance iska ko ruwa mai fita daga gaba.
  • Yana gyara jiki da ƙara lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button