Maganin
Maganin Infection da Matsalolin Sanyi Mara
Idan kina fama da infection, fitsarin kwance, ko cutar sanyi mara, ga maganin da zai taimaka:
Abubuwan da ake bukata:
- Ganyen gwanda guda 1
- Citta guda 2
- Tafarnuwa guda 1
- Kurkum (Turmeric) guda 3 ko garinsa
- Ruwa Lita 4 (pure water)
Yadda za a hada:
- Ki tafasa waɗannan kayan a cikin ruwa.
- Ki dinga sha kofi ɗaya kamar na shayi safe, rana, da yamma.
- Idan kina azumi, ki sha kofi ɗaya bayan sahur da kuma bayan shan ruwa.
- Kada a ci abinci sai bayan awa 1 da shan maganin.
Amfani
- Yana magance duk wata infection.
- Yana taimakawa masu fama da fitsarin kwance (yara da manya duka za su iya sha)
