Maganin
Maganin Infection Mafi Tsada
Wanan maganine na infection mai tsada wanda zaitaimaka wajen magance cutar infection
- Ganyen gwaiba – guda 30
- Ganyen zogale – cikakken hannu 3 (gwangwani 3)
- Ya’yan zogale – cikakken hannu 1 (gwangwani 1)
- Citta danya – guda 2
- Tafarnuwa – guda 1
- Kurkum (turmeric) – yadda ake buƙata
- Ruwa – Lita 4 (wato kwalban pure water
Yadda ake haɗawa:
- A wanke dukkan kayan sosai.
- A daka su ya zama gari ko a dafa su sosai tsawon sa’a 1 (1 hour).
- Idan ana dafa su, a tace ruwan da kyau.
Tuni: Kada a cika citta da tafarnuwa sosai domin masu ciwon olsa (ulcer).
Yadda ake sha:
- A sha wannan maganin na tsawon wata guda.
- Kada a sha kwana uku kacal a ce bai fara aiki ba—ana buƙatar juriya domin sakamako mai kyau.
Fa’idar Wannan Magani:
- Yana magance sanyi mara ga mace da namiji.
- Yana taimakawa wajen hana ciwon mara na yau da kullum.
- Yana ƙarfafa garkuwar jiki domin yaƙi da cututtuka.
- Yana rage kumburi da zafi a cikin jiki.

