Maganin
Ingantaccen Maganin Sanyi Mai Sauki Hadawa
Wannan maganin sanyi mai sauƙin hadawa zaitaimaka maku wajen magance sanyi
Abubuwan da ake bukata:
- Kankana takamar Naira 100
- Tafarnuwa kunso 1
- Tsamiya sili 4
- Danyar citta guda 1
- Tumeric (kurkur) guda 4
Yadda ake haɗawa:
- A yanyanka su gaba ɗaya
- A zuba ruwa littre 4 da rabi (wato pure water 6)
- A tafasa sosai
- Bayan ya tafasa a tace
Yadda ake amfani:
- A rika sha na tsawon sati 2
- In sha Allah za a warke daga dukkan nau’in cutar sanyi kowanne iri.
- Har ma da wanda yake sa ka ji kamar kana da ulcer.
- Asanar da wasu saboda Allah.

ENDLESS GODIYA