Maganin

Maganin Samun Haihuwa

Wanan Maganin zai taimaka wajen Samun Haihuwa da kuma karin ruwan maniyi da maganin sanyi Maza da Mata

Duk wadan da Allah ya jarabta da rashin samun karuwa koda kuwa ankai shekara nawa da aure muddin maka yanke kauna daga Allah ba.

Kayi amfani da wannan fa’ida insha Allahu Allah zai baka karuwa cikin nufin sa da ikon sa.

Zaa Samu

  • Ganyen mangwaro
  • Albasa rabi.

Yadda zaa hada maganin

Za’a samu ganyenangwaro guda 3,Albada rabi sai a hade a dake su sannan a tafasa da ruwa sosai sai a bari sai zaa kwanta a shanye.

Haka zaai tsawon sati 2, zaka ga ikon Allah da buwayar sa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button