Maganin
Maganin Yawan Shakuwa
Ga duk wanda Allah ya jarrabeahi da yawan shakuwa koda a wani abu yaci ba to ga wata fa’ida ya jarraba insha Allah zai samu waraka.
Abinda Zaa Nema Maganin Shakuwa
- Garin zaitun
- Zuma
- Mau khal
Yadda zaa hada Maganin Shakuwa
Da farko zaa samu tafasasshen ruwa kofi daya na tea,sai a zuba garin zaitun a ciki a barshi kamar minti 15,sai a tace a zuba ma’u khal chokali 3 zuma chokali 3 asha bayan an karya,sau daya arana kwana 7.
