Maganin

Maganin Amosani Kowanne Iri

Wanan Magani Zaitamaka maku Majen Maganin Amosani Kowanne Iri

Illolinsa Amosani

  • Rashin kuzari
  • Rashin biyawa mace bukata
  • Yawan fitsar iska
  • Yawan ciwan ciki
  • Yawan ciwan baya
  • Yawan kasala
  • Da sauransu
  • Jini a baki
  • Ciwan hakori
  • Zafin hanci
  • Yawan fitarda majina
  • Jan idanu
  • Ruwan ido
  • Zafin ido
  • Kaikan ido

Wadannan wasu daga cikin alamomin amosani.

Yadda Hada Maganin Maganin Amosani

  • Ana samun albasa manya kamar guda 4 fara ko ja duk wadda aka samu zatayi.
  • Ana samun ruwa kamar lita 3 da tafarnuwa 4 a yayyanka tare da albasa a jajjagasu sosai.
  • Ana tafasa tafasa sosai har sai ya dahu sai a tace a kara ruwa lita 3 akai asa zuma wadatacce.

Yadda ake sha

Zaka shan karamin kofi sau 3 a rana tsawon kwana 6. InshaAllahu zaa samu waraka sosai.

Ku turawa yan uwa su amfana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button