Maganin

Maganin Ciwon Hakori

Yau kamar yadda yan uwa suka bukaci a kawo musu maganin ciwon hakuri, to yau Allah ya nufa gashi mun kawo.

Kuma wannan fa’ida tana da karfi da tasiri sosai da sosai, abin bukata kawai a samu ingredients din ya zama original.

Abinda zaa naimu

  • Man kanin fari(clove oil)
  • Garin kaninfari (clove powder)

Yadda Zaa Hada Maganin Ciwon Hakori

  • Idan hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi,to sai a samu man kaninfari a dankwalo da auduga a lika a wajen zuwa minti sha biyar sa a cire,ai haka sau biyu a rana.
  • Idan kuma yayi rami to sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin,sai a dauki kadan a dika a wajen lokacin kwanciya bacci,zuwa safiya a kuskure baki a zubar.

Insha Allah duk mai fama da ciwon hakuri yayi amfani da wannan fa’ida da yardar Allah zai samu waraka. Abin sadaqa ayiwa Annabi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button