mahimmiyar sanarwar ga Wanda suka cika aikin dan sanda

Assalamu alaikum
Jamaa masu Bibiyar mu barkan mu da wannan a Rana
A yau muna tafe da sanarwar da hukumar Yan Sanda ta kasa ta Fitar Akan sabbin maaikata da zata dauka
Bayan kammala tantance Wanda suka Shiga cika naiman aikin Dan Sanda hukumar ta bayyana cewa gobe zaa Fara duba Rana da lokacin da mutum zaiyi jarrabawar sa
Hukumar ta bayyana Ranar 28 zuwa 30 GA watan April na 2026 a matsayin Ranar da zaa gudanar da exam din
Hukumar ta sake Fitar da wani sabon tsari game da jarrabawar Yan Sanda din
Hukumar tace wanna jarrabawar tazo ta da bam bam ci ba kamar yadda aka Saba yin ta a computer ba wato CBT wannan Karon zaayi exam din ne a paper mutum zai zauna zai rubuta answer din sa tsaf da Kan sa
Yayin da kuma aka bayyana cewa Wanda suka cika aikin su maida hankali Akan English maths and Current affairs sune manyan Abubuwan da zaa fi yin tambayar jarrabawar Akan su
Fatan alkhairi ga Wanda suka naimi aikin
Kasance da shafin mu domin samun ingantattun update



