An Fara daukar Sabbin Maaikata Sojan kasa

Hukumar tsaro ta Nigeria bangaren sojan kasa zasu dauki sabbin maaikata
Wanda Ake musu take da 91 regular recruits intake
Hukumar tsaro ta sojan kasa ta Bude shafin daukar sabbin maaikata masu shaawar Shiga aikin
Hukumar ta bayyana cewa Ranar 17,may,2026 zata rufe shafin daukar sabbin maaikata GA wanda suke da shaawar Shiga aikin zasu iya zuwa cafe or su cika da wayar su
Hukumar ta bayyana cewa kyauta NE cika wannan aikin babu wani kudi da zaa Karba wajen cikawa wannan aikin
Abubuwan da ake bukatar su wajen cika aikin
Ssce (waec,neco or nabteb)
Nin number
A karshe hukumar ta bayyana wasu mahimman Abubuwan da zaka samu idan Ka Shiga aikin sojan kasa
GA wasu daga cikin su
Zaka Sami Kyautar Allowance masu kyau
Zaa rika duba lafiyar Ka a kyauta da Kai SA iyalin ka
Sannan zaa Baka pension din Ka Bayan kammala aiki
Zaka Sami dama da yawa ta kare kasar mu Nigeria
Zaka Sami albashi mai kyau
Wannan sune kadan daga cikin Abubuwan da suka bayyanar
Domin cika wannnan aiki sai Ka Shiga wajen da aka rubuta Apply now sake kasa
Allah ya badaa saa





AM please