Internship
Duk Wanda ya Rasa Exam din police zai iyayi Gobe

Assalamu alaikum jama’a masu Bibiyar mu
A yau muna tafe da Wata mashimmiyar Sanarwa ga Wanda suka cika aikin dan sanda under jihar jigawa
Rundunar Yan sandan jihar jigawa tana sanar da dukkan Yan jihar da Basu Sami damar zana jarrabawar tasu ba
Ana gayyatar su da su je dutse gobe domin zana jarrabawar
Idan Ranar jarrabawar Ka ta Kasance 28 or 29 kuma wani dalilii yasa Baka je kayi exam din nan to gobe 30, April zaka iya zuwa Ka zana jarrabawar Ka
Kafin zuwan Ka tabbatar kaje da exam slip din Ka
sanarwar ta Fito NE daga ppro din Yan sandan jigawa shi’isu lawan adam
Fatan alkhairi




